Explicit

Matar da Ke Neman Soyayyar Dan Ta’adda
Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

'Yan ta'addan Boko Haram sun sace Aminata tare da yi mata aure da membansu Muhammad Bukar.

Ta kamu da son Muhammad, wanda ta ce yana kyautata mata.

Shekaru bayan tserewa daga sansanin  ‘yan ta’adda, Aminata na kewar rayuwar jin dadin da tayi tare da mijinta yayin da take kokawa da rayuwa a matsayinta na ‘yar gudun hijira.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboigbe
Muryoyin shiri: Rukkayya Saeed 
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida