Explicit
Rayuwar Marasa Rinjaye A Tsakiyar Ta’addanci
Episode notes
Tun bayan rikicin da aka kwashe shekaru 12 ana yi a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, mabiya addinin Kirista, wadanda suka yi hasarar gidajensu da rayuwarsu sanadiyyar rikicin suna kokawa da rayuwa a sansanonin ‘yan gudun hijira na tsiraru ba tare da kyakkyawar makoma ba.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Nathaniel Bivan
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Attahiru Jibrin, Ruqayya Saeed, Mustapha Umar, Hauwa Shaffi Nuhu
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida