Explicit
Har Yanzu Yara Na Dauke Da Tabon Kisan Kiyashin Da Aka Yi A Zaria
Episode notes
Yaran ‘yan kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN) da sojoji suka kai wa hari gidan Ibrahim El-Zakzaky, har yanzu suna da tabo na kisan kiyashin da akayi shekaru bayan harin. A cikin wannan shirin, za mu kalli fadace-fadacen tunani da firgici da aka tilasta wa wadannan yara shiga bayan sun shaida mutuwar ‘yan uwansu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Zubaida Baba Ibrahim, Hawwa Mohammed, Hajara Ibrahim, Khadija Gidado, Umar Yandaki
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida