Explicit
Neman Tsira
Episode notes
Ga mutanen da suka rasa muhallansu daga tashe tashen hankula a arewa maso gabas, damarsu ta tsira ta kasance ne wajen zabar ko su zauna a gidajensu ko kuma su fice. Yayin da tserewar Mary Oyuba tayi nasara, wasu da yawa ba su yi sa'a ba.
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media