Explicit
Wadanda Suka Ɓata Da Waɗanda Ke Nemansu
Episode notes
Gibin da bacewar mutane ya samar a Arewa Maso Gabashin Najeriya ba karami ba ne. Wadansu giɓɓan manya ne da suka shanye mutane da yawa kuma suka jefasu rayuwar kunci. Saurari muryoyin yan uwan wadanda suka bata da kuma radadin da suke ciki.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media