Episode notes
Wannan shirin #BirbishinRikici ya ba da labarin Aisha, wacce kamar mijinta, sojojin Najeriya suka kama. Ta yi shekara 11 tana a tsare ba tare da jin ko ganin ’ya’yanta da al’umma ba. Yanzu ta sami 'yanci, tana gwagwarmayar sake shiga cikin al'umma.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Sabiqah Bello
Muryoyin Shiri: Sabiqah Bello
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Alamin Umar
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
... Read more