Episode notes
Mata a Arewa maso yammacin Najeriya sun dena zuwa gona domin ciyar da iyalinsu. Wannan ya faru ne saboda yan ta’adda na zuwa su yi musu fashi kuma su kashe wasu. Sakamakon haka ya janyo ba su da abin dogaro wajen ciyar da iyalinsu a yanzu.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuci: Abubakar Gumi
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
... Read more