Explicit
Rashin Lafiya A Sansanin En Gudun Hijira
Episode notes
Yan gudun hijira a sansanin Tse-Yandev da ke Makurdi a arewa ta tsakiyar Najeriya na fuskantar matsalar rashin lafiya. Maza da mata musamman ma tsofaffin, suna fama da rashin lafiya. Yara kuma suna mutuwa bayan rashin lafiya. Gwamnati ta gaza musu kuma suna cigaba da amfani da maganin gargajiya, da fatan ta zasu samu sauki.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Jarius Awo
Muryoyin shiri: Hauwa Shaffi Nuhu, Ruqayya Saeed, Akila Jibrin
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida