Explicit
Fatima Ta Yi Burin Zama Ma'aikaciyar Asibiti, Yan Ta'adda Ne Suka HanataExplicit
Explicit
Kamar sauran ‘yan matan da aka yi garkuwa da su a Dapchi, Fatima ta yi watsi da burinta na samun ilimi. A cikin wannan shirin na Birbishin Rikici ta bayyana abin da ya faru tun daga kwashesu daga makaranta har zuwa kaisu ga Tafkin Chadi, abin da ya kai ga mutuwar wasu 'yan mata, da kuma yadda aka yi garkuwa da Leah Sharibu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida