Explícito

Kisan Kiyashi A Buni Yadi: Wasu Yan Mata Da Ba A Tabata Ba

Explícito

Birbishin Rikici por HumAngle

Notas del episodio

A wannan labarin na kisan kiyashin da aka yi a Buni Yadi, za mu ji daga bakin daya daga cikin yan matan wadanda yan ta'addan ba su yi musu komai ba. 

Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuci: Hauwa Shafii Nuhu

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media