Esplicito

Fatima Ta Yi Burin Zama Ma'aikaciyar Asibiti, Yan Ta'adda Ne Suka Hanata
Esplicito

Birbishin Rikici di HumAngle

Note sull'episodio

Kamar sauran ‘yan matan da aka yi garkuwa da su a Dapchi, Fatima ta yi watsi da burinta na samun ilimi. A cikin wannan shirin na Birbishin Rikici ta bayyana abin da ya faru tun daga kwashesu daga makaranta har zuwa kaisu ga Tafkin Chadi, abin da ya kai ga  mutuwar wasu 'yan mata, da kuma yadda aka yi garkuwa da Leah Sharibu.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim

Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida