Esplicito
A Najeriya Aka Siyar Da Shi Kamar Wani Bawa
Note sull'episodio
Aminu manomi ne a Daki Takwas, wani gari da ke Arewacin Najeriya. Amma ya kasa zuwa gonarsa saboda yawaitar sace mutane da ake da yaki karewa. Don haka rayuwa ta yi masa tsauri.
Mun bibibiyi labarin Aminu, wanda dalibi ne da ya dogara da aikin gona don biyan kudin makaranta. Anma wuyar aikin a yanzu saboda tashin hankali ta janyo masa abin da ba zai manta ba.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Aisha Tijjani Jidda
Muryoyin Shiri: Sameer Sherrif
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media