Explicit
Ba Su Da Gida Balle Samun Kulawa
Episode notes
Yayin da damina ke karatowa, yan gudun hijirar da ke sansanin Tse Yandev suna zaman dar-dar saboda rashin mafakar da gwamnati ta kasa samar musu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe
Muryoyin shiri:Akila Jibrin, Hauwa Shaffi Nuhu, Ruqayya Sa’eed, Attahiru Jibrin
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida