Daga Garkuwa Zuwa Jami’a
Explicit

Daga Garkuwa Zuwa Jami’a

Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

Sau uku Zarah ta kubuta daga hannun ‘yan ta’adda, kafin ta samu cikakken tsira daga wurin su. A yanzu  Zarah tana jami’a.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe 
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim 
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida