Explicit
‘Ba Lallai Mu Dawo Gida Da Mazajenmu Ba Duk Da Tare Muka Fito’
Explicit
Birbishin Rikici by HumAngle
Episode notes
Tun wajen 2015, Knifar Women ba su ga mazajensu da aka tsare ba a bisa ka’ida ba. Yanzu matan na kokawa ga wani sabon mataki na mayar da su garuruwansu ba tare da ’ya’yansu da mazajensu da aka tsare ba.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe
Muryoyin shiri: Isaac Oritogun, Hafsah Abubakar, Khadija Gidado, Ruqayya Sa’eed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida