Explicit
Yara Ne Ke Mutuwa Idan Aka Yi Ruwa A Nan
Explicit
Birbishin Rikici by HumAngle
Episode notes
A sansanin Wuro-Ahi da ke garin Fufore a jihar Adamawa a arewa maso yammacin Najeriya, an rufe wani asibitin da ke kula da ‘yan gudun hijira.
An rasa rayukan yara, ciki har da 'yar Safiratu.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida