Explicit
Lokacin Da Farin Cikin Mahaifiya Ya Gushe
Episode notes
A wani lokacin, Amsa ta na ba kanta lefin abun da ya faru da danta. A can Kamaru, L7 ya so ya ci gaba da zama a kasar kuma ya yi wa me gidan sa aiki. Amma babban yayansa, Musa, ya rasu a can bayan gajeriyar rashin lafiya, Amsa ta ga hakan a matsayin mugun abu. Don haka ta dage kowa ya koma Najeriya.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida