Explicit
Mijinta Ya Bata Tana Cikin Shauƙinsa
Episode notes
Aisa Modu tana da shekara goma sha takwas da haihuwa kuma tana dauke da juna biyu a lokacin da ta zama yar gudun hijira. Bayan makonni da cikin, ta rabu da mijinta, Bulama Ali.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida