Rayuwar Manomiya A Arewa Maso Yam...
Rayuwar Manomiya A Arewa Maso Yammacin Najeriya
Explicit
Birbishin Rikici by HumAngle
S1 · E110
Dec 14, 2024
05:48
Episode notes

Mata a Arewa maso yammacin Najeriya sun dena zuwa gona domin ciyar da iyalinsu. Wannan ya faru ne saboda yan ta’adda na zuwa su yi musu fashi kuma su kashe wasu. Sakamakon haka ya janyo ba su da abin dogaro wajen ciyar da iyalinsu a yanzu.

Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuci: Abubakar Gumi

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media