Explicit
Rayuwar Tashin Hankali: Gudun Hijirar Marainiya Yar Shekara 11
Episode notes
Fatima ta rasa yan uwanta a sanadin wani harin da yan ta'adda suka yi tana shekara 11. A nan ta zama marainiya kuma yar gudun hijira kafin ta san mai duniya ke ciki.
Rayuwar Fatima ta samu nakasu, domin ta shiga jima’i don ceton rai ta hanyar karuwancin da tilasa mata aka yi.
Fatima ta san yadda ake fama da rashin iyaye a cikin duniyar azzalumai, ta kuma yi alkawarin kyautata wa 'ya'yanta.
Wannan shi ne labarin Fatima.
---
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Fati Ranga
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Don samun wasu labaran sai ku ziyarci humanglemedia.com
... Read more