Explicit

Garkuwa ta Hanyar Ta’addanci
Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

 Ta'addanci a yankin Arewa ta Tsakiyar Najeriya na kara dagula al'umma tare da raba mutane da matsuguninsu. ƙananan yara da ba su ji ba ba su gani ba suna fiskantan wannan tashin hankalin, abin da zai iya lalata ƙuruciyarsu.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Muhammed Akinyemi 
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Akila Jibrin
Fassara: Rukayya Saeed   
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida