Explicit

Sun Masa Alkawarin Sana'a Amma Suka Kaishi Kurkuku
Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

A jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane a tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016, a yunkurinsu na dakile hare-haren Boko Haram. Da yawa daga cikin wadanda aka kama ‘yan gudun hijira ne. Modu Bukar na daya daga cikinsu. Ya ce sojoji a sansanin ‘yan gudun hijira ne suka shaida masa cewa an dauke shi ne domin ya koyi sana’a har na tsawon watanni uku. Daga karshe ya kare ne a gidan yari na tsawon shekaru shida.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya:Hauwa Shafii Nuhu

Muryoyin shiri: Aliyu Dahiru

Fassara: Zubaida Baba Ibrahim

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida