Explicit
Zalincin Da Ya Biyo Bayan Kisan Kiyashin Da Akai A Zaria
Episode notes
Tsakanin ranar 12 zuwa 14 ga watan Disambar 2015, sojojin Najeriya sun kai wa kungiyar 'yan Shi'a wadanda galibinsu 'ya'yan kungiyar IMN ne, a daidai lokacin da suke murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW). Mutane da dama da aka kama yayin kisan gilla sun shafe shekaru a gidan yari ba tare da samun wani hukunci ba da kuma samun adalci.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Attahiru Jibrin, Akila Jibrin
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida