Explicit
Sun Cika Alkawarinsu Na Kai Harin Ta'addanci
Episode notes
Wasu daruruwa dauke da makamai sun kai hari garin Kagoro dake Kudancin Kaduna a daren ranar Lahadi, 20 ga watan Maris, 2022, inda suka dawo da safiyar ranar Litinin 21 ga watan, suka kashe mutane da dama tare da kona dukiyoyi duk da kasancewar sojoji.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya:Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Khadija Gidado, Hawwa Bukar, Umar Yandaki
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida