Explicit
Dan Gudun Hijira Daga Najeriya Ya Bace A Kamaru
Episode notes
Me ke faruwa idan mutanen da ke tserewa daga hare-haren ta'addanci a Arewa maso Gabashin Najeriya suka shiga cikin kasashen da ke makwabtaka da Afirka ta Yamma da Afirka ta Tsakiya? Amsar a takaice ita ce sun zama 'yan gudun hijira. Amma ba ko wani lokaci bane suke samun mafakar da suke nema ba. Wani lokaci, ketare iyakokin zuwa cikin waɗannan ƙasashe kamar guduwa ne ba’a tsira ba.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida