Explicit
Me Ya Faru Da Bukar Mandara?
Episode notes
Halimah Abba batasan inda mijinta yake ba. Bayan sun yi gudun hijira sakamakon rikicin Boko Haram a shekarar 2015, Bukar ya je Yola ne domin ya samu aikin yi da kuma shirya musu inda zasu zauna. Ya kira Halimah ya ce ya iso lafiya.
Mai gabatarwa: Ruqayya Saeed
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida