Explicit
'Ko Gawarsa Ba Su Gani Ba'
Episode notes
Yakawu ta nema mijinta a ko ina amman bata gan shi ba. Duk wanda ta tambaya, wanda zai iya sanin inda yake, sai su ce sun san shi, amma ba su da masaniyar inda yake. "Mutane sun ce ba su ga ko gawarsa ba," in ji ta.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida