Ranar Fargaba
Explicit

Ranar Fargaba

Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

Mansura Zubairu, Naja'atu Muhammad, da Khadijat Aminu na daga cikin daliban da suka yi sa'a. Da kyar suka tsallake rijiya da baya a lokacin da 'yan ta'adda suka kai hari a Kwalejin Gwamnatin Tarayya (FGC) a Birnin Yauri, a watan Yunin 2021. Har yanzu  suna tunawa da ranar ta'addanci da ba a saba gani ba.

Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuciya: Rukayya Saeed

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado, Hauwa Saleh, Sabiqah Abdul-Ghaniy

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media