Explicit
Episode notes
A wannan labarin na kisan kiyashin da aka yi a Buni Yadi, za mu ji daga bakin daya daga cikin yan matan wadanda yan ta'addan ba su yi musu komai ba.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuci: Hauwa Shafii Nuhu
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media