Explícito
Kwana 105 A Hannun Masu Garkuwa
Notas del episodio
Kwanaki 105 Bilyaminu yana hannun masu garkuwa da mutane. A lokacin, iyalinsa sun yi duk abin da za su iya don tara kudin fansa da suka nema, ciki har da sanya gidajensu da gonakinsu don sayarwa. Amma hakan ya kasance da wahala sosai saboda manufar sake fasalin Naira ta Najeriya a wancan lokacin.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Muryoyin Shiri: Akila Jibrin
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media