Explicit
Daga Ritaya zuwa Gudun Hijira: Rayuwar Wani Malamin Makaranta a Sansanin Yan Gudun Hijira
Episode notes
Bayan ya yi ritaya, Ajir Godwin ya yi fatan zai kashe kudin fansho sa yana noma da hutawa. Sai dai rikicin jihar Benue bai sa hakan ya faru ba
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe
Muryoyin shiri: Aliyu Dahiru
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida