Daga Ciyayi Zuwa Rairayi (Episode...
Explicit

Daga Ciyayi Zuwa Rairayi (Episode 13)

Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

Veronica manomiya ce da take ciyar da mutane da yawa kafin a kaiwa gonakinta hari. Yanzu haka rayuwarta a hargitse take a sansanin yan gudun hijira.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe 
Muryoyin shiri: Rukayya Saeed 
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida