Explicit
Episode notes
Dangin Saraya sun shiga tashin hankali bayan da sojojin Najeriya suka kashe mijinta. Daga nan ta samu tabin hankali kuma har yanzu ba ta warke ba.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Rukayya Saeed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida