Explicit

Daga Hatsari Zuwa Matsi: 'Yan gudun hijira na Arewa maso Yamma Na Ci Gaba da Kokawa
Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

Ayyukan ‘yan ta’adda a sassa daban-daban na jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, inda matsalar ‘yan fashi ta fara tayar da zaune tsaye, ya sanya al’umma sun koma masu zaman kansu. Amma yayin da ‘yan gudun hijirar ke ƙaura zuwa wurare masu aminci, sun hadu da sababbin ƙalubale kamar asarar rayuwa, kuncin rayuwa, da rashin sanya ƴaƴan su ci gaba da karatu.


Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci:‘Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Aliyu Dahiru, Ruqayya Saeed

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida