Ya Gudarwa Yan Boko Haram Karshe ...

Ya Gudarwa Yan Boko Haram Karshe Aka Ce A Cikinsu Yake

Explicit
Birbishin Rikici by HumAngle
S1 · E36
Jul 30, 2022
05:42

Episode notes

A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane ba bisa ka'ida ba a  tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016, a yunkurinsu na yaki da 'yan ta'addan a lokacin da suka yawaita kai hare-hare. Yawancin wadanda aka kama ba su da laifi. Gambo Modu na daya daga cikinsu. Bayan ya shafe shekaru shida yana tsare ba bisa ka'ida ba, daga karshe an wanke shi daga zargin Boko Haram kuma aka sake shi daga gidan yari.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya: Hauwa Shafii Nuhu

Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Khadija Gidado

Fassara: Zubaida Baba Ibrahim

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida