Explicit
An Dawo Da Su Gida ne Ko Kuma An Canja Musu Matsuguni ne?
Explicit
Birbishin Rikici by HumAngle
Episode notes
Gwamnatin jihar Borno ta kuduri aniyar mayar da ‘yan gudun hijira daga sansanonin ‘yan gudun hijira zuwa sabbin wuraren tsugunar da jama’a ko kuma kananan hukumominsu. Duk da alkawuran samar da tsaro da abinci, shirin na sake tsugunar da jama'a ya fuskanci kalubale da dama. Da alama 'yan gudun hijirar dole ne su fuskanci wani nau'i na sabuwar rayuwa a yanzu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci:Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Umar Yandaki
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida