Explicit
Matan Da Yan Ta’adda Suka Mayar da Su Zawarawa
Explicit
Birbishin Rikici by HumAngle
Episode notes
Yawancin al’ummomi da rikicin tada kayar baya ya shafa a yankunan arewa maso yammacin Najeriya, sukan dogara da jami’an ‘yan banga wajen kare kansu. A cikin wannan shirin, mun ba da labarin zawarawan da mazajensu suka mutu wajen kare al’ummarsu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Khadija Gidado, Ruqayya Saeed, Hajara Ibrahim
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida