Yan Uwa Biyar Aka Sace, Daya Kawa...
Explicit

Yan Uwa Biyar Aka Sace, Daya Kawai Aka Samu!

Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

Yan Boko Haram ne suka sace Ummi da 'yan uwanta hudu a lokacin da suke debowa iyayensu itace. Bayan ta shafe kusan shekaru biyar a tsare, ita ce ’yar uwa daya tilo da ta tsira daga wannan mawuyacin hali.


Mai gabatarwa: Aliyu Dahiru Aliyu

Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim

Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida