Explicit

Tashin Hankalin Wani Iyali Bayan Garkuwa Da Yan Uwansu
Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

 A lokacin da Azurfa John mai shekaru 21 da yar uwarta mai suna Peace Aboi  suka hadu a Abuja, babban birnin Najeriya, suka shiga jirgin Abuja zuwa Kaduna, ba su da masaniyar cewa za su shiga hannun 'yan ta'adda. 

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim

Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Isaac Oritogun

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida