Explicit

Labaran Komawa Gidan
Explicit

Birbishin Rikici by HumAngle

Episode notes

 Wata mata ‘yar shekara 40, ta bayyana irin gwagwarmayar da ake fama da ita a kullum na samun kayan agaji a sansanin ‘yan gudun hijirar, yadda ba a ciyar da su tsawon shekara guda ba, kuma suna karbar bashi domin su biya bukatunsu. 

Marubuciya: Hawwa Bukar Mohammad

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media