Explicit
Abin Da Ya Faru A Gidajen Ma'aikata A Lokacin Kisan Kiyashi A Buni Yadi
Episode notes
A ranar 25 ga Fabrairu shekarar 2014, 'yan ta'addar Boko Haram sun kai hari a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Buni Yadi a Arewa maso Gabashin Najeriya. Sun kashe akalla ’yan makaranta matasa 29 a lokacin da suke kwana a dakunan kwanansu tare da kona dukkan gine-gine tun daga dakunan kwanan dalibai har zuwa ajujuwa. Sai masallacin ya tsira. Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media