Esplicito
Rayuwa Da Tabon Cuta Mai Yaduwa
Note sull'episodio
Sakin Adam Modu da sojojin Najeriya suka yi ya kamata ya zama albishir da abun jin dadi ga matarsa da mahaifiyarsa da ke jira. Amma wata cuta da ya kamu da ita a lokacin da ake tsare da shi har yanzu tana addabarsa. A yanzu ya zama wani abin dawainiya ga danginsa da ke fama da talauci.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Ruqayya Saeed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida