Esplicito
Ta Gudarwa Hari A Gona Ta Yi Jinya A Sansanin Gudun Hijira
Esplicito
Birbishin Rikici di HumAngle
Note sull'episodio
Rikicin manoma da makiyaya a jihar Benue dake arewa ta tsakiyar Najeriya na ci gaba da raba mutane da gidajensu, wadanda galibinsu mata ne da suka tsira daga mutuwa kuma har yanzu suna fama da tashin hankali.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya:Anita Eboigbe
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Hauwa Shaffii Nuhu, Khadija Gidado, Hawwa Bukar
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida