Esplicito
Munje Neman Taimako Gurin Sojoji Amma Sai Suka kama Mazajenmu
Esplicito
Birbishin Rikici di HumAngle
Note sull'episodio
A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane ba bisa ka'ida ba tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016, a yunkurinsu na yaki da 'yan ta'adda a lokacin da Boko Haram ke kai hare-hare.Yawancin wadanda aka kama ba su da laifi. Mijin Zarah na daya daga cikinsu. An gaya mata cewa ya mutu a tsare. Yanzu ta sake yin aure, amma labarin da ya zo mata shi ne yana raye.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Hauwa Shaffii Nuhu
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida