Daga Kurkuku Mai Ban Tsoro Zuwa B...
Esplicito

Daga Kurkuku Mai Ban Tsoro Zuwa Bakon Gida

Esplicito

Birbishin Rikici di HumAngle

Note sull'episodio

Rayuwar Baana Alhaji Ali ta ruguje bayan daurin shekara shida a karkashin zargin da ake yi masa na dan ta’adda ne, ya jure gallazawar Barikin  Giwa, yayin da matarsa ​​ke fafutukar ganin an sake shi.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya:Hauwa Shafii Nuhu

Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Ruqayya Saeed

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida