Yayin da Bakin Ciki Ya Cakuda Kok...
Esplicito

Yayin da Bakin Ciki Ya Cakuda Kokwanto Da Buri

Esplicito

Birbishin Rikici di HumAngle

Note sull'episodio

Bayan ta rasa danta, mijinta, da jikanta a cikin shekaru takwas, Amina ta yi ƙoƙari don daidaita begen sabuwar gaba da baƙin cikin abubuwan da suka faru a baya.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci: Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Umar Yandaki

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida