Yakin Da Ya Tafi Da Komai
Esplicito

Yakin Da Ya Tafi Da Komai

Esplicito

Birbishin Rikici di HumAngle

Note sull'episodio

Labarin Yagana Mamanaye na rashi ne mai ban mamaki. Kamar miliyoyin mutane a arewa maso gabashin Najeriya, za ta iya raba rayuwarta  kashi biyu cikin sauki. Kafin tashin hankalin Boko Haram na 2009 da kuma bayan sa. Amma ba kamar yawancin mutane ba, a gare ta, yakin ba wai kawai ya ɗauki wannan ko wancan masoyin bane, - ya ɗauke duk abin da take da shi. 

Marubuciya: Kunle Adebajo

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media