Esplicito
Ranar Fargaba
Esplicito
Birbishin Rikici di HumAngle
Note sull'episodio
Mansura Zubairu, Naja'atu Muhammad, da Khadijat Aminu na daga cikin daliban da suka yi sa'a. Da kyar suka tsallake rijiya da baya a lokacin da 'yan ta'adda suka kai hari a Kwalejin Gwamnatin Tarayya (FGC) a Birnin Yauri, a watan Yunin 2021. Har yanzu suna tunawa da ranar ta'addanci da ba a saba gani ba.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Rukayya Saeed
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado, Hauwa Saleh, Sabiqah Abdul-Ghaniy
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media