Explícito
Notas del episodio
A watan Disambar 2015 ne sojojin Najeriya suka kai hari gidan Ibrahim El-Zakzaky, jagoran Harkar Musulunci Ta Najeriya, a lokacin kisan kiyashin da aka yi a Zaria. Shekaru da yawa bayan faruwar lamarin, yawancin wadanda abin ya shafa na ci gaba da rayuwa tare da nakasu da zafi yayin da suke kokarin murmurewa.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya:Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Umar Yandaki, Attahiru Jibrin, Isaac Oritogun
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida