Danginsa Sun Kasa Komai Tun da So...
Explícito

Danginsa Sun Kasa Komai Tun da Sojoji Suka Nakasashi

Explícito

Birbishin Rikici por HumAngle

Notas del episodio

Sojojin Najeriya sun kama Bana ba a bisa ka’ida kuma suka tsare shi na shekaru biyu. Tunda ya samu ’yancinsa, ya na ta fama da lafiyar jiki da na hankali wanda ke shafar sauran danginsa.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci: Anita Eboigbe

Muryoyin shiri: Fatima Mustapha, Hawwa Bukar, Akila Jibrin

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida